Hausa News

Samun kaiwa ga bayanan jama’a a duk lokacin da aka bukaci haka

July 27, 2022

A kasashe da dama a yankin nahiyar Afrika, samun damar kutsawa cikin kundin bayanan jama’a yakan zama abu mai matukar wuya har a wannan lokaci da muke. Dalilin haka kuwa shine rashin dokar da zai tilasta hukumomin gwamnatoci su budewa ‘yan jarida kofofin  su domin samun bayanan da suke bukata wanda suke tare dasu. Sai […]

Takardun koyar da Bincike Mai Zurfi a Aikin Jarida

July 26, 2022

Bincike Mai Zurfi a Aikin Jarida Bayanai a aikin Jarida Teaching and Training Wasu karin litattafai masu amfani Spanish Only Ku na neman shawarwari, rubuce-rubuce ko darussa? A kasa za ku ga takardun da ke jagora kan bincike mai zurfi da kuma misalai na abubuwan da ke faruwa a kasashen duniya. Da yawansu kyauta ne […]

Freelancing: Dandalolin da ke samarwa marubuta da kudi

July 25, 2022

Ana ganin karuwa a yawan shafukan da ke taimakon marubuta suna samun kudi a yayin da suka wallafa labaransu da kan su. Wajibi ne ku yi bincike dan tantance ko wannan abu ne da ya dace da ku. A wannan sashen, ba za mu duba wuraren da ke taimakawa wajen kirkiro da shafi, ki wasiku […]

Freelancing: Kariya da Tsaro ga ‘Yan Jarida

July 22, 2022

Freelancers yawanci sai dais u yi ta kansu idan ya zo batun tsaro. Tsaron kan su da ma na kayayyakin aikinsu musamman na dijital, amma akwai bayanai da dama da za su iya taimakawa. Akwai shafukan da suka hada da Kariya da Tsaro Tsaro a fannin dijital Tsaro a fannin Shari’a Agajin Gaggawa wa ‘yan […]

Inshorar Lahakin Watsa Labarai (Media Liability Insurance )

July 21, 2022

Ya kamata Freelancers masu aikin bincike mai zurfi su dauki inshora dan kare kan su daga zuwa kotu bisa zarge-zarge, wadanda za su iya hadawa da zagin wani, amfani da kalaman batanci, bata suna, yin kutse a rayuwar jama’a, amfani da bincike ko rubutun wani ba tare da izini ko fadin inda bayanan suka fito […]